Psalms 122:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can kursiyoyin shari’a yake tsaye, kursiyoyin gidan Dawuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا ثَنْ نٜىٰ كُجٜىٰرُنْ شَرِيعَ سُكٜىٰ، كُجٜىٰرُنْ مُلْكٍ غِدَنْ دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A nan majalisu suke, Wurin da sarki yake yi wa jama'arsa shari'a.