Psalms 124:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da ba don Ubangiji ya kasance a gefenmu ba sa’ad da aka auka mana,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دَبَدُوانْ يَهْوٜىٰهْ يَنَ غٜىٰڢٜىٰنْمُبَ، سَعَدَّ یَنْ أَدَمْ سُكَ تَاسُواْ مَنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Da a ce Ubangiji ba ya tare da mu, A lokacin da abokan gābanmu suka auka mana,