Psalms 124:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da rigyawa ta kwashe mu, da ambaliya ta rufe mu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ دَ ضُوَيٜىٰنْ ڢُشِنْسُ سُنْ شَارٜىٰمُ، دَ أَمْبَلِيَرْ ڢُشِنْسُ تَرُڢٜىٰمُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da rigyawa ta kwashe mu, Da ruwa yi ci mu,