Psalms 124:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun tsira kamar tsuntsu daga tarkon mai farauta; an tsinke tarko, muka kuwa tsira.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฑูุงููููููู
ู ููู
ูุฑู ฺฺููููููููฐุ ฺฺููููููุฏู ูููููปูุชู ุฏูุบู ุชูุฑููููุงูุ ุฏูุบู ุชูุฑููููุงููุฏู ฺูููููููููฐุ ู
ููู ูููู ูููปูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mun kuษuta kamar tsuntsu daga tarkon mai farauta, Tarkon ya tsinke, mun 'yantu!