Psalms 125:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suke dogara ga Ubangiji suna kama da Dutsen Sihiyona, wanda ba ya jijjiguwa amma dawwammame ne har abada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ دُواْغَضَ غَ يَهْوٜىٰهْ سُنَ كَمَ دَ بَبَّنْ تُدُنْ سِهِيُواْنَ، وَنْدَ بَذَيْجِجِّغُ بَ، ذَيْ كَڢُ حَرْ أَبَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suke dogara ga Ubangiji, Suna kama da Dutsen Sihiyona, Wanda ba zai jijjigu ba, faufau. Faufau kuma ba za a kawar da shi ba.