Psalms 125:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar duwatsun da sun kewaye Urushalima, haka Ubangiji ya kewaye mutanensa yanzu da har abada kuma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ููููููู ุชูุฏูููู ุณููู ููููฐููููููฐ ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุญูููู
ูุง ููููููููฐูู ููููููฐููููููฐ ู
ูุชูููููฐููุณูุ ููููุฐู ุฏู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda duwatsu suka kewaye Urushalima, Haka nan Ubangiji zai kewaye jama'arsa, Daga yanzu har abada.