Psalms 125:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sandar mulkin mugaye ba zai ci gaba da kasance a kan ƙasar da take rabon adalai ba, domin kada masu adalci su yi amfani da hannuwansu su aikata mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا سَنْدَنْ مُلْكٍ مُوغَيٜىٰ بَذَيْ كَسَنْثٜىٰ عَكَنْ ڧَسَرْدَ عَكَ بَ مَاسُ أَدَلْثِے بَ، دُواْمِنْ كَدَ مَاسُ أَدَلْثِے سُسَا حَنُّ غَ يِنْ مُغُنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba a koyaushe mugaye za su yi mulki a ƙasar jama'ar Allah ba, Idan kuwa suka yi, to, ya yiwu jama'ar Allah su yi laifi.