Psalms 125:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi alheri, ya Ubangiji, ga waɗanda suke nagartattu, ga waɗanda suke masu aikata gaskiya a zuciyarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، يِ أَلْحٜىٰرِ غَ مَاسُ أَلْحٜىٰرِ، غَ كُمَ مَاسُ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ka yi wa mutanen kirki alheri, Su waɗanda suke biyayya da umarnanka!