Psalms 126:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da Ubangiji ya dawo da kamammu zuwa Sihiyona, mun kasance kamar mutanen da suka yi mafarki.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽู…ูŽูŠูŽุฑู’ ู…ูŽู†ูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูู†ู’ู…ูุŒ ู…ููˆ ู…ูŽุงุณู ุฏูŽุงูˆูุงู’ูˆูŽ ุณูู‡ููŠููˆุงู’ู†ูŽุŒ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽู†ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูู†ูŽ ู…ูŽฺขูŽุฑู’ูƒู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ubangiji ya komar da mu cikin Sihiyona, Sai abin ya zama kamar mafarki!