Psalms 126:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bakunanmu sun cika da dariya, harsunanmu da waฦoฦin farin ciki. Sai ana faษi a cikin alโummai, โ Ubangiji ya aikata manyan abubuwa dominsu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููููููู
ู ุณูููุซููู ุฏู ุฏูุงุฑูููุงุ ููุฑูุณูููููู
ู ููู
ู ุฏู ููุงฺงููุงฺูงููู ฺขูุถู ุซููู! ุณููู ุนููููู ู
ูุบููู ุนูุซููููู ุงููููุนูู
ูููู ุนูููุซูููฐุ ยซ ููููููููฐูู ููุง ููู
ูุณู ู
ููููููู ุงููุจูุจูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muka kece da dariya, muka raira waฦa don farin ciki, Sa'an nan sai sauran al'umma suka ambace mu, suka ce, โUbangiji ya yi manyan al'amura masu girma, sabili da su!โ