Psalms 126:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka maido da wadatarmu, ya Ubangiji kamar rafuffuka a Negeb.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، سَابُنْتَامُ، مُو مَاسُ دَاوُاْوَ، كَمَرْ ٻُلُّواْوَرْ ضُوَ أَدَاجِ مَرَرْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ka komar da mu ƙasarmu Kamar yadda ruwan da kake yi yakan koma cikin busassun koguna,