Psalms 127:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar kibiyoyi a hannun jarumi haka ’ya’ya mazan da aka haifa wa mutum a ƙuruciya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ كِبِيُواْيِ أَ حَنُّنْ سُواْجَ حَكَنٜىٰ یَیَنْ دَ عَكَ حَيْڢَ عَڧُرُثِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'ya maza da mutum ya haifa a lokacin ƙuruciyarsa Kamar kibau suke a hannun mayaƙi.