Psalms 128:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka ci amfanin aikinka; albarku da wadata za su zama naka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ مُواْضِ أَمْڢَانِنْ عَيْكِنْ حَنُّنْكَ، أَلْبَرْكَ دَ أَلْحٜىٰرِ ذَاسُ ذَمَ نَاكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka sami isasshen abin biyan bukatarka, Za ka yi farin ciki ka arzuta.