Psalms 128:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matarka za tă zama kamar kuringar inabi mai ’ya’ya a cikin gidanka; ’ya’yanka maza za su zama kamar tohon zaitun kewaye da teburinka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاتَرْكَ كَمَرْ إِتَاثٜىٰ مَيْ بَادَ یَیَ ثٜىٰ أَغِدَنْكَ، یَیَنْكَ كُمَ كَمَرْ یَنْ عِتَتُوَنْ ظَيْتُنْ كٜىٰوَيٜىٰ دَ تٜىٰبُرِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matarka za ta zama kamar kurangar inabi Mai 'ya'ya a gidanka, 'Ya'yanka maza kuma kamar dashen zaitun Suna kewaye da teburinka.