Psalms 128:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka mai albarka yake wanda yake tsoron Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ذَاعَ أَلْبَرْكَثِ مُتُمْ، مُتُمْ مَيْ ڟُواْرُوانْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin da yake yi wa Ubangiji biyayya, Hakika za a sa masa albarka kamar haka.