Psalms 128:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari Ubangiji ya albarkace ka daga Sihiyona dukan kwanakin ranka; bari ka ga wadatar Urushalima,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ يَهْوٜىٰهْ يَ أَلْبَرْكَثٜىٰكَ دَغَ سِهِيُواْنَ؞ بَرِ كَطَنْطَنَ أَلْحٜىٰرِنْ عُرُوشَلِيمَ دُكَنْ ݣُونَكِنْ رَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya sa maka albarka daga Sihiyona! Ya sa ka ga Urushalima ta arzuta Dukan kwanakinka!