Psalms 129:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Manoma sun nome bayana suka yi kunyoyinsu da tsayi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَسَا مِنِ رَوْنُكَ مَاسُ ظُرْڢِ عَبَايَنَ، سُكَ مَيْدَشِ كَمَرْ غُواْنَرْ دَ عَكَ نُواْمٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka sa mini raunuka masu zurfi a bayana, Suka mai da shi kamar gonar da aka nome.