Psalms 129:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari dukan waɗanda suke ƙin Sihiyona a juye da su baya da kunya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ أَ سَا دُكَنْ مَاسُ ڧِنْ سِهِيُواْنَ، سُشَا كُنْيَا سُجُويَا بَايَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya sa duk waɗanda suke ƙin Sihiyona, A yi nasara da su a kuma kore su!