Psalms 129:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari su zama kamar ciyawa a kan rufi, wadda takan bushe kafin tă yi girma;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ سُذَمَ كَمَرْ ثِيَوَ، وَدَّ تَڟِيرَا عَكَنْ طَاكِ، تَكَنْ بُوشٜىٰ كَاڢِنْ مَا تَيِغِرْمَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya sa su zama kamar ciyawar da take girma a kan soraye, Ta kuwa bushe kafin ta isa yanka.