Psalms 129:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da ita mai girbi ba ya iya cika hannuwansa, balle wanda yake tarawa yă cika hannuwansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَدَّ بَتَثِكَ حَنُّنْ مَيْ غِرْبِبَ، كُواْ حَنُّوَنْ مَاسُ تَارَ دَمِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba wanda zai tattara ta, Ya ɗaure ta dami dami.