Psalms 130:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, ka ji muryata. Bari kunnuwanka su saurara ga kukata ta neman jinƙai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جِ كُوكَنَ، يَا عُبَنْغِجِ! كَكَسَ كُنّٜىٰ غَ مُرْيَتَ تَنٜىٰمَنْ جِنْڧَيْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ji kukana, ya Ubangiji, Ka kasa kunne ga kiran da nake yi na neman taimako!