Psalms 131:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Isra’ila, sa zuciyarka ga Ubangiji yanzu da har abada kuma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كٜىٰ إِسْرَٰٓءِيلَ، كِسَا ذُوثِيَا غَ يَهْوٜىٰهْ يَنْذُ دَ حَرْ أَبَدَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Isra'ila, ka dogara ga Ubangiji, Daga yanzu har abada!