Psalms 134:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari Ubangiji, Mahaliccin sama da ƙasa, ya albarkace ku daga Sihiyona.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ يَيِ سَمَ دَ دُونِيَا يَ أَلْبَرْكَثٜىٰكُ دَغَ سِهِيُواْنَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji wanda ya yi sama da duniya, Ya sa muku albarka daga Sihiyona.