Psalms 135:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya bugi al’ummai masu yawa ya kuma karkashe manyan sarakuna,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهَلَّكَ أَلْعُمَّيْ مَاسُيَوَ، يَكَكَّشٜىٰ سَرَاكُنَ مَاسُ غِرْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya hallakar da sauran al'umma masu yawa, Ya karkashe sarakuna masu iko, wato