Psalms 135:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya kuma ba da ƙasarsa kamar abin gādo, abin gādo ga mutanensa Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَبَادَ ڧَسَرْسُ أَبِنْ غَادُواْ، أَبِنْ غَادُواْ كُوَ غَ جَمَعَرْسَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ba da ƙasarsu ga jama'arsa, Ya ba da ita ga Isra'ila.