Psalms 135:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gumakan al’ummai azurfa ne da zinariya, da hannuwan mutane suka yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غُمَكَنْ أَلْعُمَّيْ ظِينَارِيَ نٜىٰ دَ أَظُرْڢَا، عَيْكِنْ حَنُّوَنْ یَنْ أَدَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gumakan al'ummai, da azurfa da zinariya aka yi su, Hannuwan mutane ne suka siffata su.