Psalms 135:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna da bakuna, amma ba sa magana, idanu, amma ba sa gani;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَدَ بَكُنَ، عَمَّا بَاسَ مَغَنَ، سُنَدَ إِدَانُو، عَمَّا بَاسَ غَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna da bakuna, amma ba sa magana, Da idanu, amma ba sa gani.