Psalms 135:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suka yi su za su zama kamar su, haka kuma zai zama da dukan waɗanda suke dogara gare su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ ڧٜىٰرَسُ دَ دُكَنْ مَاسُ دُواْغَضَ غَرٜىٰسُ ذَاسُ ذَمَ كَمَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa su waɗanda suka yi su, Da dukan waɗanda suke dogara gare su, Su zama kamar gumakan da suka yi!