Psalms 135:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na san cewa Ubangiji yana da girma, cewa shugabanmu ya fi dukan alloli girma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا نَا سَنْ ثٜىٰوَ يَهْوٜىٰهْ دَ غِرْمَ يَكٜىٰ عُبَنْغِجِنْمُ كُمَ يَڢِ دُكَنْ أَلُّواْلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na sani Ubangijinmu mai girma ne, Ya fi dukan alloli girma.