Psalms 135:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yana yin abin da ya ga dama, a sammai da kuma a duniya, cikin tekuna da kuma cikin dukan zurfafansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููููููฐูู ููุบู ุฏูุงู
ู ููููููููุ ูููุงู ุงูู ุณูู
ู ูููุงู ุงูููููู ุฏููููููุงุ ูููุงู ุนูุชูููฐูููู ูููุงู ุงููุฏููููู ุธูุฑฺูขฺูขูููู ุถูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana aikata dukan abin da ya ga dama a Sama ko a duniya, A tekuna, da kuma zurfafan da suke ฦarฦas.