Psalms 136:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma ba da ƙasarsu gādo, Ƙaunarsa madawwamiya ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَبَادَ ڧَسَاشٜىٰنْسُ أَبِنْ غَادُواْ، ڧَوْنَرْسَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا تَهَرْ أَبَدَاثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ba da ƙasarsu ga jama'arsa, Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.