Psalms 136:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wanda kuma ke ba da abinci ga kowace halitta. Ƙaunarsa madawwamiya ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ غُواْدِيَ غَ وَنْدَ يَكٜىٰ بَا كُواْوَثٜىٰ حَلِتَّ مَيْ رَيْ عَبِنْثِ، ڧَوْنَرْسَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا تَهَرْ أَبَدَاثٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana ba da abinci ga dukan mutane da dabbobi, Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.