Psalms 136:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gare shi wanda shi kaɗai yake aikata abubuwan banmamaki, Ƙaunarsa madawwamiya ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ غُواْدِيَ غَ وَنْدَ شِ كَطَيْ يَكٜىٰيِنْ أَيُّكَنْ بَنْ مَامَاكِ، ڧَوْنَرْسَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا تَهَرْ أَبَدَاثٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kaɗai ne yake aikata mu'ujizai masu girma, Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.