Psalms 136:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wanda ya shimfiɗa duniya a kan ruwaye, Ƙaunarsa madawwamiya ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ غُواْدِيَ غَ وَنْدَ يَشِمْڢِطَا ڧَسَا عَكَنْ ضُوَيٜىٰ، ڧَوْنَرْسَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا تَهَرْ أَبَدَاثٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kafa duniya a bisa kan ruwa mai zurfi, Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.