Psalms 136:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata da taurari kuma don su yi mulkin dare; Ƙaunarsa madawwamiya ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَ دَ تَوْرَرِ دُواْمِنْ سُيِ مُلْكٍ دَرٜىٰ، ڧَوْنَرْسَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا تَهَرْ أَبَدَاثٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata da taurari kuwa don su yi mulkin dare, Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.