Psalms 137:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama a can masu kamunmu suka sa mu yi waƙoƙi, masu ba mu azaba suka nema waƙoƙin farin ciki; suka ce, “Ku rera mana ɗaya daga cikin waƙoƙin Sihiyona!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا عَثَنْ نٜىٰ مَاسُ كَامَمُ ذُوَا بَوْتَا سُكَثٜىٰ مُيِ مُسُ وَاڧَا؞ مَاسُ بَامُ عَذَابَ سُكَثٜىٰ مُيِ مُسُ وَاڧَرْ ڢَضٍ ثِكِ، سُكَثٜىٰ «كُرٜىٰرَ مَنَ وَاڧَا، طَيَ دَغَ ثِكِنْ وَاڧُواْڧِنْ سِهِيُواْنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suka kama mu suka sa mu mu yi waƙa, Suka ce mana, “Ku yi mana shagali Da waƙar da aka raira wa Sihiyona!”