Psalms 137:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaya za mu rera waƙoƙin Ubangiji a baƙuwar ƙasa?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيَ ذَامُ رٜىٰرَ وَاڧَرْ يَهْوٜىٰهْ عَثِكِنْ بَڧُوَرْ ڧَسَا؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaƙa za mu raira waƙar Ubangiji A baƙuwar ƙasa?