Psalms 137:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In na manta da ke, ya Urushalima, bari hannuna na dama manta da iyawarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا عُرُوشَلِيمَ، عِدَنْ نَا مَنْتَادَكٜىٰ، بَرِ حَنُّنْ دَامَنَ يَمَنْتَادَ عِيَوَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ma kada in ƙara iya kaɗa garaya, Idan na manta da ke, Urushalima!