Psalms 138:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yabe ka, ya Ubangiji, da dukan zuciyata; a gaban “alloli” zan rera yabo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، نَا يِمَكَ غُواْدِيَ دَ دُكَنْ ذُوثِيَاتَ، نَا رٜىٰرَ يَبُوانْكَ أَغَبَنْ أَلُّواْلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da zuciya ɗaya nake gode maka, ya Ubangiji, Ina raira waƙar yabonka a gaban alloli.