Psalms 138:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan rusuna ta wajen haikalinka mai tsarki zan kuma yabi sunanka saboda ƙaunarka da amincinka, saboda ka ɗaukaka a bisa kome sunanka da kuma maganarka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا رُسُنَ إِنَ ڢُسْكَنْتَرْ هَيْكَلِنْكَ مَيْ ڟَرْكِے، نَا يِغُواْدِيَ غَ سُونَنْكَ سَبُواْدَ ڧَوْنَرْكَ دَ أَمِنْثِنْكَ، غَمَا كَا طَوْكَكَ سُونَنْكَ دَ مَغَنَرْكَ ڢِيٜىٰ دَكُواْمٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na durƙusa a gaban tsattsarkan Haikalinka Ina yabon sunanka. Sabili da madawwamiyar ƙaunarka da amincinka, Saboda ka nuna ɗaukakarka da umarnanka.