Psalms 138:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari su rera game da hanyoyin Ubangiji, gama ɗaukakar Ubangiji da girma take.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ سُرٜىٰرَ وَاڧُواْڧِ غَمٜىٰدَ هَنْيُواْيِنْ يَهْوٜىٰهْ ، غَمَا دَرَجَرْ يَهْوٜىٰهْ دَ غِرْمَ تَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su raira waƙa a kan abin da Ubangiji ya yi, Za su raira waƙa kuma a kan ɗaukakarsa mai girma.