Psalms 138:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da na yi tafiya a tsakiyar wahala, kana kiyaye raina; ka miฦ™a hannunka a kan fushin maฦ™iyana, da hannunka na dama ka cece ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ ุฏูŽู…ูŽุง ุงู•ูู†ูŽ ุชูŽฺขููŠูŽ ุซููƒูู†ู’ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุŒ ูƒูŽูƒูŽู†ู’ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐู†ู ุฏูŽุบูŽ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูŽู†ู’ ุบูŽุงุจูŽู†ูŽุž ูƒูŽูƒูŽู†ู’ ู…ููŠฺงูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุฏูŽุงู…ูŽู†ู’ูƒูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ุซูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko lokacin da nake tsakiyar wahala, Za ka kiyaye ni lafiya, Ka yi gฤba da abokan gฤbana, waษ—anda suka husata, Za ka kuwa cece ni da ikonka.