Psalms 139:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina yabonka domin yadda ka yi ni abin tsoro ne da kuma abin mamaki; ayyukanka suna da banmamaki, na san da haka sosai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ يَبُوانْكَ، دُواْمِنْ يَدَّ كَهَرْهَطَ نِے أَبِنْ ڟُواْرُواْ دَ بَنْ مَامَاكِ نٜىٰ؞ أَيُّكَنْكَ مَاسُ بَنْ مَامَاكِ نٜىٰ، نَسَنْ دَ وَنَّنْ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina yabonka gama kai abin tsoro ne, Dukan abin da ka yi sabo ne, mai banmamaki. Da zuciya ɗaya na san haka ne.