Psalms 139:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙasusuwana ba a ɓoye suke a gare ka ba sa’ad da aka yi ni asirce. Sa’ad da saƙa ni gaba ɗaya a zurfafan duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَسُسُوَنْ جِكِينَ بَعَٻُواْيٜىٰ سُكٜىٰ أَغَرٜىٰكَبَ، سَعَدَّ عَكٜىٰ هَرْهَطَنِ أَ عَسِرْثٜىٰ، سَعَدَّ عَكٜىٰ صِڢَّتَانِ أَدُهُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ga lokacin da ƙasusuwana suke siffatuwa, Sa'ad da kuma ake harhaɗa su a hankali A cikin mahaifiyata, Lokacin da nake girma a asirce.