Psalms 139:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idanunka sun ga jikina marar fasali; dukan kwanakin da aka tsara mini a rubuce suke a littafinka kafin ɗayansu yă kasance.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنُونْكَ سُنْغَ غَٻُواْٻِنْ جِكِينَ كَاڢِنْ سُثِكَ؞ عَثِكِنْ لِتَّڢِنْكَ أَنْرُبُوتَ يَوَنْ ݣُونَكِنْ دَ عَكَ شِرْيَ دُواْمِنَ، كَاڢِنْ مَا طَيَ دَغَ ثِكِنْسُ يَڢَارَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka gan ni kafin a haife ni. Ka ƙididdige kwanakin da ka ƙaddara mini, Duka an rubuta su a littafinka, Tun kafin faruwar kowannensu.