Psalms 139:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tunaninka suna da daraja gare ni, ya Allah! Yawansu ba su da iyaka!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، إِنَا مِصَالِنْ دَرَجَرْ تُنَانِنْكَ غَرٜىٰنِ! إِنَا مِصَالِنْ يَوَنْ لِسَّڢِنْسُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Allah, tunaninka suna da wuyar ganewa a gare ni, Ba su da iyaka!