Psalms 139:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ce zan iya ƙirgansu, za su fi yashin teku yawa. Sa’ad da na farka, ina nan tare da kai har yanzu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ ذَنْ ڧِرْغَسُ، ذَاسُڢِ يَشِ يَوَ؞ إِنْ نَكَيْ ڧَرْشٜىٰ مَا، بَذَنْكَيْ ڧَرْشٜىٰنْ غَانٜىٰوَرْكَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In na ƙirga su, za su fi tsabar yashi, Sa'ad da na farka, har yanzu ina tare da kai.