Psalms 139:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ina ƙin masu ƙinka ba, ya Ubangiji, ina kuma ƙyamar waɗanda suke tayar maka ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، بَ إِنَڧِنْ مَاسُ ڧِنْكَ بَ؟ بَ إِنَڨَمَرْ مَاسُ يِمَكَ تَاوَيٜىٰ بَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ga yadda nake ƙin waɗanda suke ƙinka, Da yadda nake raina waɗanda suke tayar maka!