Psalms 139:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ni da wani abu da nake musu sai kiyaye kawai; na ɗauke su abokan gābana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧِيَيَّرْ دَ نَكٜىٰ مُسُ تَوُثٜىٰ غَبَنْ مِصَالِ، بَاشَكَّ نَطَوْكٜىٰسُ أَبُواْكَنْ غَابَنَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙiyayyar da nake yi musu ta kai intaha, Na ɗauke su, su abokan gābana ne.