Psalms 139:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kewaye ni, gaba da baya; ka sa hannunka a kaina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكَنْ كٜىٰوَيٜىٰنِ غَبَ دَ بَايَ، حَنُّنْكَ نَأَلْبَرْكَ يَنَ عَكَيْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana kewaye da ni a kowane sashe, Ka kiyaye ni da ikonka.